"https://geedaye.blogspot.com

Chelsea tabaiwa dawasanta Mai suna James damar cewa yaje inda yakeson



Real Madrid son mai tsaron ragar Bayer Munich dawada Chelsea wat jemes Jan Oblak, dan Slovenia mai shekara 29 ya maye gurbin golanta David de Gea. (Jeunes Footuex - in French)

Ita kuwa Manchester City na shirin bin sahun Chelsea ne a zawarcin dan gaban AC Milan da Portugal Rafael Leao, mi shekara 23. (Calciomercato - in Italian)

Darektan wasanni na Milan Paolo Maldini ya ce Chelsea ta nemi Leao amma ba a hukumance ba a lokacin kasuwar ‘yan wasa ta bazara. (Sky Sports via SempreMilan.it - in Italian)

AC Milan ta shiga laliben wanda zai maye gurbin tsohon dan wasan Liverpool dan Belgium Divock Origi, duk da cewa a bazarannan ta saye shi. (Calciomercato - in Italian)

Newcastle ta cimma yarjejeniya da matashin dan gaban kungiyar Central Coast Mariners ta Australia Garang Kuol, haifaffen Masar mai shekara 18. (BeIn Sports)

Tsohon kocin Manchester United Ole Gunnar Solskjaer ya ba wa kungiyar shawarar sayen Erling Haaland lokacin shi da dan wasan suna kungiyar Molde ta Norway, amma kuma kungiyar ta Old Trafford ta yi watsi da shawarar. (The Athletic - subscription required)

Tsohon dan wasan Everton da Real Madrid James Rodriguez, mai shekara 31, ya kammala gwajin lafiyarsa kafin tafiya Olympiakos ta kasar Girka. (Fabrizio Romano)

Liverpool ba za ta saurara ba wajen soke yarjejeniyar aron Arthur Melo daga Juventus bai dan ta samu dan wasan tsakiya da zai maye gurbin dab Brazil din a kasuwar ‘yan kwallo ta watan Janairu. (Tuttomercato - in Italian)

Brighton na duba yuwuwar zawarcin kocin Mainz 05 Bo Svensson domin maye gurbin Graham Potter, wanda Chelsea ta dauka. (Athletic - subscription required)

Newcastle na matukar sha’awar sayen matashin dan wasan tsakiya na Sunderland Chris Rigg, mai shekara 15. (Chronicle Live)

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post

Gee__daye

"https://www.geedaye.blogespot.com

Gee__daye

"https://www.geedaye.blogspot.com