gaguda daga cikin Yan bindiga
Wasu yan bindiga Sushigo jahar jahar kaduna locol govement ta burning gware sunkashe mutu23 dakuma wa,inda akakai asibiti mutu 13 Kuma sunsamu nasaran kashe Jami,an tsaro wato police mutun7 sukuma an kashemaasu mutun 2 Kuma har yanzu gonnati jahar kaduna batace komaiba saidai haryanzu muna jiran sakamakon abunda gonnati zatayi
Da,akazarta da govenor jahar kaduna wato Nasir Ahmad el-Rufai yahada rundunar jahar kaduna sun ta Yan sanda race zata tsananta zaro a jaharata rundunar tayi alkawari cewa zatayi eyah kokarin ta warincewa ta kamo,end bindigar da sumshigo jahar kaduna